Monday, April 21
Shadow

Da Duminsa: A karshe dai majalisar Wakilai ta amince da dakatarwar da Shugaba Tinubu yawa Gwamnan jihar Rivers

Rahotanni daga majalisar tarayya na cewa, majalisar Dattijai ta amince da dakatarwar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yawa gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara.

Majalisar data samu zaman ‘yan majalisar su 243 ta yiwa dokar garambawul.

Ta bayar da shawarar a kafa kwamiti wanda zai tabbatar da samun zaman lafiya a jihar ta Rivers.

Sannan kuma a baiwa majalisar ta tarayya karbar aikin gudanar da majalisar jihar Rivers na tsawon watanni 6 da aka dakatar da ita.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu Ya Isa Kasar Saudiyya Domin Sasanta Riķiçin Gabas Ta Tsakiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *