Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saka wannan hoton nata a shafinta na Instagram inda masoyanta da dama suka yaba.
Hadiza dai ta yi Slim wanda akaita rade-radin cewa aiki taje aka mata, wasu kuma na cewa magani tasha.
Wani da yaga wannan hoton nata, yace Hajiya a rika cin Abinci.