Saturday, July 13
Shadow

Kalli kayataccen hoton Hadiza Gabon da ya baiwa mutane mamaki, wani yace mata Ki ringa cin abinci sosai

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saka wannan hoton nata a shafinta na Instagram inda masoyanta da dama suka yaba.

Hadiza dai ta yi Slim wanda akaita rade-radin cewa aiki taje aka mata, wasu kuma na cewa magani tasha.

Wani da yaga wannan hoton nata, yace Hajiya a rika cin Abinci.

Karanta Wannan  Bincike ya gano cewa Naziru Sarkin Waka Kasurgumin mai yin mining Pi Network ne, duka lambobin wayoyinsa guda biyu yana yin Mining Pi da su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *