Friday, December 6
Shadow

Kalli Kayatattun hotunan Mansurah Isa

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Mansurah Isa kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau.

Ta sakawa masoyanta hotunan a shafinta na sada zumunta inda suka yaba.

Karanta Wannan  Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *