Sabbin Bidiyon Maryam Yahya Sun bayyana inda aka ganta Bulbul da koshin lafiyarta cikin Annashuwa.
Hakan a zuwane kwanki kadan bayan da aka rika yayata cewa bata da lafiya kuma ma wai har ta rigamu gidan gaskiya.