
Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta dauki hankula a wani Bidiyo data saki tana nishadi.
Ta wallafa Bidiyon a Tiktok inda mutane suka bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.
Wasu sun yi magana akan rabuwar ta da mijinta Sani Danja inda wasu kuma suka yaba mata.