Tuesday, August 25
Shadow

Ji yanda lauya ya maka Gwamnan jihar Legas a kotu saboda yayi blocking dinsa a shafin sada zumunta na X

Lauya me rajin kare hakkin bil’adama, Festus Ogun ya maka gwamnan jihar Legas, Babajide Sonwo Olu a kotu saboda ya yi blocking dinsa a X.

Lauyan ya gabatar da karanne a babbar kotun tarayya dake Legas.

Ya nemi kotu tasa Gwamnan Legas ya cire Blocking din da yayi masa saboda hakan take hakkinsa ne a matsayinsa na zababben gwamna wanda aka zaba a turbar Dimokradiyya.

Ya kuma nemi kotun data sanya Gwamnan Legas ya bashi hakuri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon farko da Rahama Sadau ta saki bayan bayan daura aurenta da sauran Bidiyon da baku gani ba na bikin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *