Thursday, November 12
Shadow

Kalli Wani sabon hoton tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya dauki hankula ake ta magana akansa

Wannan hoton na tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dauki hankula ana ta magana akansa.

Hadimin tsohon shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya wallafa hoton a shafinsa na sada zumunta.

Karanta Wannan  Kungiyar 'yan kasuwar man fetur, IPMAN ta yi baranzanar tsayar da aiki saboda karin kudin man feturninda tace hakan ya kara jefa 'yan Najeriya wahala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *