
Wani hoto ya bayyana inda aka ga ‘yan kasar Lebanon durkushe a gaban kabarin Kabarin Marigayi, shugaban Kungiyar Hèzbòllàh, Hàssàn Nàsràllàh da kasar Israela ta kashe.
An dai yi zargin cewa, Sujada ce sukewa kabarin.
A sanda kasar Israela ta kasheshi, mutane da yawa a kasar sun fashe da kukan bakin ciki da rashinsa.
Saidai an samu da yawa suna kare hakan da cewa sumbatar kabarinne suke yi ba sujada ba.
Muna fatan Allah ya jikansa.