
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahya ya bayyana cewa, kamfanin mai na kasa, NNPCL ya ci gaba da hakar man fetur a Arewa.
Yace hakane a wajan taro tsakanin shuwagabanni da Al’ummar da sukw mulka da ya wakana a Arewa House dake Kaduna.
Yace a lokacin da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je kaddamar da aikin, ba’a gayyaci Tinubu ba, amma shi ne a wancan lokacin ya gayyanaci Tinubu, kuma Tinubun yayi alkawarin ci gaba da aikin.
Yace kuma Tinubun ya cika Alkawari.