Wednesday, August 19
Shadow

Shuwagabannin ku na cewa ku yi hakuri da matsin rayuwa amma su suna kashe Bidiyoyin Naira wajan biyan bukatunsu>>Kasar Amirka ga ‘yan Najeriya

Ofishin jakadancin kasar Amurka a Najeriya ya bayyana cewa shuwagabanni na cewa mutane su yi hakuri da matsin rayuwa.

Amma su suna kashe Biloyoyin Naira wajan biyan bukatunsu.

Ofishin ya watsa hakan ne ta shafinsa na Twitter wanda tuni aka dauko muhawa me zafi kai.

Karanta Wannan  Turawa sun ce wai dala Biliyan $38 na mallaka to ko Matatar man fetur dina kadai ta zarta dala Biliyan $40 kuma ina da kamfanoni da sauran kadarori da basu sakasu a lissafi ba>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *