Monday, December 16
Shadow

Kamin ka samu mutum 1 da baya son mahaifina sai ka samu 10 masu sonsa>>Inji Dan Sarki Muhammad Sanusi II, Ashraf Sanusi

Dan gidan me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, Ashraf Sanusi ya bayyana cewa kamin ka samu wanda baya son mahaifinsa guda daya, sai ka samu mutum 10 dake sonsa.

Dan haka yace wanda ke son mahaifinsa sun fi wanda basa sonshi yawa.

Ya rubuta hakane a shafinsa na sada zumunta.

Saidai an jawo hankalinshi kan cewa, ya daina biyewa makiya, kuma ya amsa da ya gode.

“You hate him if he talks, you hate him if he’s silent, you hate him if he’s happy, you hate him if he’s asleep. It’s only God that can help you and your hate. But for every one of you there’s 10 of us supporting and loving him, you’re outnumbered and sadly you’ve already lost.”

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu:Kotu tace a fitar da Sarki Muhammad Sanusi II daga gidan Sarki na Kofar Kudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *