Wednesday, January 15
Shadow

Kanunfari da zuma

Hadin Kanunfari da zuma na da matukar amfani a jikin dan Adam daya daga ciki shine idan akwai matsalar ciwon makoro.

Shan wannan hadi yana taimakawa sosai wajan magance matsalar makogoro.

Hakanan wannan hadi yana da matukar amfani ga masu fama da mura da tari, musamman lokacin sanyi.

Hakanan wannan hadi na karawa garkuwar jikin mutum karfi sosai.

Wannan hadi kuma yana taimakawa wajan magance matsalar warin baki da sauran matsalolin cikin bakin.

Karanta Wannan  Amfanin shan ruwan kanunfari ga maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *