Thursday, July 16
Shadow

Kalli Hoto: An yi mata fyaaddee aka dakeeta sannan aka kashsheta

Rahotanni sunce wannan dalibar jami’ar UNIBEN dake jihar Edo an daketa aka yi mata fyade sannan aka kasheta.

Rahoton yace bayan da aka mata wannan danyen aiki, an kai gawarta kusa da gidansu aka ajiye cikin jini.

‘Yan Uwanta na neman wanda suka mata wannan danyen aiki ruwa a jallo dan su fuskanci hukunci.

Karanta Wannan  Bayan Awa 24 da yin Gàrkùwà da magaifiyar Rarara har yanzu ba'a gano inda take ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *