
Karamin Ministan Tsaro, Matawalle Ya Maka Sheik Murtala Asaada A Kotu Kan Zargin Alakanta Shi Da Ta’aďdànçì.
Rahotanni nata yawo cewa Ministan ya maka Malam Assada a kotu ne biyo bayan zarge-zargen da ya dade yana masa akan hannu a ta’addancin dake faruwa musaman a jihar Zamfara.