Tuesday, September 8
Shadow

Karamin Ministan Tsaro, Matawalle Ya Maka Sheik Murtala Asaada A Kotu Kan Zargin Alakanta Shi Da Ta’aďdànçhy

Karamin Ministan Tsaro, Matawalle Ya Maka Sheik Murtala Asaada A Kotu Kan Zargin Alakanta Shi Da Ta’aďdànçì.

Rahotanni nata yawo cewa Ministan ya maka Malam Assada a kotu ne biyo bayan zarge-zargen da ya dade yana masa akan hannu a ta’addancin dake faruwa musaman a jihar Zamfara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Ina baiwa shugaba Tinubu shawarar ya roki Trumo ya dakata kada ya kawo Khari Najeriya ya bashi kwanaki 100 sojojin mu su kara kaimi>>Inji Fasto Adebayo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *