Saturday, April 26
Shadow

Karanta Abubuwa 10 da ‘yan Najeriya suka fi kashe kudinsu akai yayin da ake cikin matsin rayuwa

A yayin da matsin rayuwa yayi yawa a Najeriya,ga jadawalin abubuwan da ‘yan Najeriyar suka fi kashe kudadensu akai.

Abinci

Tafiye-tafiye

Kudin Ruwa, Kudin wuta,Kudin Asibiti, Man mota da sauransu.

Kayan Sawa.

Kula da Yara.

Kudin Haya.

Ilimi.

Taimakon ‘yan Uwa da Dangi.

Nishadi, Shakatawa da Sauransu.

Karanta Wannan  'Yan Najeriya sun bayyana cewa man fetur din matatar man Dangote na dadewa kamin ya kare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *