
Attajirin Najeriya, Aliko Dangote na da kasuwanci kala 17.
Ga jerinsu kamar haka:
Automotive – Kayan Motoci
Cement manufacturing – Siminti
Energy – Makamashi
Fertilizer – Takin Zamani
Logistics – Kayan amfanin yau da kullu
Infrastructure – Raya kasa
Maritime – Sufurin Teku
Mining – Hakar ma’adanai
Petrochemicals – Matatar mai
Polysacks
Real Estate – Harkar Gidaje
Refinery
Rice farming – Noman Shinkafa
Salt & seasoning – Gishiri da Magi
Sugar refining – Sukari
Tomato farming – Timatiri
Training academy – Makaranta.