Tuesday, May 19
Shadow

Kasar Amurka ta saka cewa sai ‘Yan Najeriya sun ajiye dala $15,000 kamin a basu visar shiga kasar

Kasar Amurka ta yi sabuwar doka akan ‘yan Najeriya masu shiga kasarta.

tace daga yanzu sai mutum ya ajiye dala $15,000 kwatankwacin Naira Miliyan 21 kenan kamin su baiwa mutum damar shiga kasar.

Hakanan duk da haka kasar tace wannan ba garanti bane na cewa mutum zai samu Visar ko da ya biya wadannan kudade.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Zee Diamond, watau Talatuwa ta cikin shirin Labarina na fama da rashin Lafiya ana neman Naira Miliyan 25 a kaita kasar Egypt

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *