
Gwamnatin shugaban kasar Amurka, Donald Trump ta fito da sabon tsarin karfafa mata su rika haihuwa dan kara yawan mutane a kasar.
Rahoton yace duk macen da ta yadda zata haihu za’a bata Dala dubu 5, kwatankwacin sama da Naira Miliyan 7 kenan a kudin Najeriya.
Hakanan duk macen da ta yadda ta haifi ‘ya’ya sama da 6 za’a bata lambar girmamawa ta musamman.