Tuesday, November 11
Shadow

An koya min Darasi: Wasu abokaina sun daina daukar wayata idan na kirasu saboda na yi ritaya>>Muhammad Zakari ya koka

Wani tsohon Ma’aikacin Gwamnati me suna Muhammad Zakari ya koka da cewa, wasu abokai sun yadashi basu ma daukar wayarsa shekara daya bayan da ya ajiye aiki.

Yace ya fuskanci kalubale da yawa bayan ajiye aikin kuma wannan na daya daga cikinsu.

Saidai yace hakan ya koya masa darasin cewa Yana da kyau mutum ya kulla alaka da mutane ba na wajan aikinsa kadai ba.

Muhammad Zakari ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook.

Karanta Wannan  Wata sabuwar Kungiya me cike da hadari da bata yadda da kowane irin addini ba ta bayyana a Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *