Friday, December 5
Shadow

Kasar Ìràn na mayar da martani me zafi

Rahotanni daga kasar Israyla na cewa, kasar Iran ta cillawa Israylan manyan makamai sosai.

Bidiyo ya nuna yanda makaman kasar Iran suka rika keta makaman tsaro na Israeyla suna mata barna.

Rahotanni sun ce iran ta jefawa Israyla makamai akalla guda 800.

Hare-hare Iran sun lalata gine-gine akalla 9, wasu 100 kuma an lalata su amma ba duka ba.

https://twitter.com/I__military/status/1933619888314331601?t=fc-ipnlSknycH8rvKu_wow&s=19

Daga cikin gine-ginen da aka lalata hadda ginin ma’aikatar tsaro ta kasar Iran din.

https://twitter.com/Megatron_ron/status/1933603426396483646?t=Wjkpy8u_t6d0-2I2i-PO1Q&s=19

Lamarin ya firgita mutanen kasar Israyla inda suka rika guje-guje suna neman mafaka:

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda rikici ya barke tsakanin mawaki 442 da wata data zargi cewa watakila Baturiyar da yace ya musuluntar ba da gaske bane, Neman Trending ne
https://twitter.com/Megatron_ron/status/1933615475252216192?t=cb6MQGiWL-4XzYBrgMvEmw&s=19

Rahotanni sun ce an tuntubi kasar Iran akan a yi sulhu amma ta ki Amincewa.

https://twitter.com/Megatron_ron/status/1933627716210745379?t=k393hbhN4ucckbNtnXwjXg&s=19

Bidiyon kasa, yanda aka lalata wasu motoci da gine-ginene a kasar ta Israyla.

https://twitter.com/Megatron_ron/status/1933629246280212481?t=aiw2LAYoi4LhlaOaiot-8A&s=19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *