Rahotanni dake fitowa daga kasar Ìràn na cewa kasar Israyla ta kàshe sabon shugaban sojojin kasar Ìràn da aka nada bayan da Ìsrà’ila din ta kàshè na farkon.
Sabon shugaban sojojin na Ìràn da Israyla ta kàshè shine, Major General Àlì Shàdmànì.
Kwanaki biyu kenan da nadinsa bayan kìśàn na farkon.