Tauraron mawakin Arewa, Ali jita ya bayyana cewa, kaso 70 cikin 100 na ‘yan Najeriya, Musulmai da Kiristoci duk cin hanci ya musu katutu.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X.
Da yawa sun yadda dashi akan wannan maganar.