Friday, December 5
Shadow

Kasuwar Hannun Jari a Najeriya ta samu tagomashin da bata taba samu ba tun shekarar 1999

Kasuwar hannun jari a Najeriya ta samu tagomashin da bata taba samu ba tun shekarar 1999.

Rahoton yace tun hawan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu mulki, duka hannayen jarin dake kasuwar sun damu tagomashi na kaso 136.

Kafar Nairametrrics tace wannan shine habaka irinta ta farko da kasuwar hannun jarin ta samu tun dawowar Najeriya bisa turbar Dimokradiyya.

Karanta Wannan  Yauce Ranar Kulle shafin Facebook a Najeriya? Wa'adin da Najeriya ta bai wa Facebook na biyan tarar dala miliyan 290 ya cika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *