
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Katsinawa sun Nishadantar dashi sosai a ziyarar da ya kai jihar.
Tinubu ya bayyana hakane bayan da mawaka ciki hadda Rarara suka wakeshi da yaren Yarbanci.
Ya jinjinawa mawakan inda a wasu lokutan aka hangoshi yana rausayawa.