Friday, August 7
Shadow

Katsinawa sun nishadantar dani sosai, ji na yi kamar a garin mu nake>>Shugaban kasa, Bola Ahmad

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Katsinawa sun Nishadantar dashi sosai a ziyarar da ya kai jihar.

Tinubu ya bayyana hakane bayan da mawaka ciki hadda Rarara suka wakeshi da yaren Yarbanci.

Ya jinjinawa mawakan inda a wasu lokutan aka hangoshi yana rausayawa.

Karanta Wannan  Na Yafe Duk Wata Rashin Fahimta Da Ta Shiga Tsakanina Da Marigayi Sheik Idris Dutsen Tanshi, Inji Gwamna Bala Mohammed yayin da yaje ta'aziyyar malamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *