
Wata Kirista Grace Charles ta bayyana rashin jin dadin kalaman da Baffa Hotoro yayi akan Marigayi, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Tace kalaman basu dace ba lura da cewa, Sheikh Dahiru Bauchi ya rasu.
Tace duk me bin Baffa Hotoro ba zai shiga Aljannah ba
Baffa Hotoro na daga cikin malaman da suka soki Dahiru Usman Bauchi duk da ya rasu wanda wasu ke ganin hakan bai dace ba.