Friday, January 16
Shadow

Kotu ta daure dan gidan shugaban kasar Equatorial Guinea saboda sayar da jirgin saman shugaban kasar da yayi

Kotu a kasar Equatorial Guinea ta daure dan shugaban kasar me suna Ruslan Obiang Nsue saboda sayar da jirgin shugaban kasar.

An masa daurin shekaru 6 ne a ranar 26 ga watan Augusta na shekarar 2025.

Saidai yana da zabin ya biya takarar $255,000 maimakon daurin gidan yarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Babban yaron Naziru Sarkin Waka, Abba Csale ya jawo cece-kuce sosai bayan da yace Naira Miliyan 5 bata masa wahalar samu a wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *