Friday, March 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Ashe tun a watan Yuni an yi Bidiyo aka nuna cewa an sace karafan titin jirgin kadan Abuja zuwa Kaduna amma ba’a dauki mataki ba, jirgin ya ci gaba da jigila

Bidiyo ya bayyana dake nuna cewa, a watan Yuni an bayyana yanda aka sace karafan dake rike da titin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna amma ba’a dauki mataki ba.

A jiya ne dai jirgin kasan yayi hadari inda mutane 6 suka jikkata sannan wani mutum daya ya rasu kamar yanda rahoton ya nunar.

A Bidiyon an ga yanda wani ke nuna karafan jirgin kasan a kwance babu wani karfe dake rike dasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Babu inda aka ce sai mace ta yi Wanke-Wanke a gidan mijinta, Kuma ba zai yiyu ka dauko ni daga gidan mu ina cin Pizza ba kace sai na ci tuwon dawa ba>>Inji Maryam Labarina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *