
Kotu a kasar Guinea ta daure Baltasar Engonga durin shekaru 8 a gidan yari.
An sameshi da zargin zakewa matan mutane da kuma almun dahana.
A baya dai ab ga Bidiyonsa inda yake lalata da matan mutane daban-daban a ofis dinsa da gurare daban-daban.
Saidai wasu rahotanni sun ce an masa wannan tonin silili ne saboda yunkirin da yayi na tsayawa takarar siyasa.