Wednesday, April 29
Shadow

Kotu ta daure shahararren me zakkewa matan mutane a kasar Guinea daurin shekaru 8 a gidan yari

Kotu a kasar Guinea ta daure Baltasar Engonga durin shekaru 8 a gidan yari.

An sameshi da zargin zakewa matan mutane da kuma almun dahana.

A baya dai ab ga Bidiyonsa inda yake lalata da matan mutane daban-daban a ofis dinsa da gurare daban-daban.

Saidai wasu rahotanni sun ce an masa wannan tonin silili ne saboda yunkirin da yayi na tsayawa takarar siyasa.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Ana zargin Gwamnan Najeriya da dirkawa wata 'yar Fim ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *