
Mawallafin jaridar Sahara reporters kuma dan Gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya bayyana cewa, Kiristoci su daina murna saboda Shugaban kasar Amurka, Donald Trump yace zai kawo hari dan Khashye masu yiwa kiristoci Khisan Qare dangi.
Sowore yace abin zai shafi kowa ne.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump yace ba zasu zuba ido suna ganin ana kashe Kiristoci ba, yacw idan Gwamnati bata dauki mataki akan lamarin ba zasu dauki mataki ta hanyar soji.