Monday, March 17
Shadow

Ku yiwa Najeriya addu’a, Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta gayawa musulmai da suka fara Azumin watan Ramadana

Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta nemi ‘yan Najeriya musulmai da su yi amfani da watan Ramadana wajan nuna son kasa da yiwa kasar addu’a.

Remi ta fitar da wannan sanarwa ne ranar Juma’a a babban birnin tarayya, Abuja a yayin da Musulmai ke shirye-shieryen fara azumin watan Ramadana.

Ta yi fatan watan na Ramadana zai kawo zaman lafiya, jin dadi da cikar burin rayuwa ga iyalan musulman kasarnan.

Karanta Wannan  Mutane 243,000 sun daina biyan kudin talabijin ta DSTV a Najeriya saboda tsadar rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *