
Mutanen Bauchi dake kan hanyar zuwa Kasar Saudiyya sun dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka gansu suna daukar hotuna da farar budurwa me aikin cikin jirgi.
Da yawa sun bayyana sha’awar lamarin inda aka rika cewa kudi na Kauye
Hotunan sun dauki hankula sosai.