Shahararren mawakin Gambara, Idris Abdulkarim wanda yayi wakar Najeriya Jaga-jaga ya sake sakin wata sabuwar Waka.
Idris Abdulkarim ya saki wakar ne bayan a wadda ya saki ta farko ta jawo cece-kuce.
A wannan sauwar wakar da ya saki, Idris Abdulkarim ya mayar da hankali kan APC da hukumar zabe me zaman kanta, INEC.
Saurari sabuwar wakar a kasa:
Idris ya saki wakar ne yayin da ake fuskantar zaben shekarar 2027