Sunday, October 18
Shadow

An soki Tinubu saboda kaddamar da titin Legas zuw Calabar da ba’a kammala ba

Wata kungiyar dake saka ido kan yanda Gwamnati ke gudanar da ayyukanta, NEFGAD ta caccaki Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saboda kaddamar da wani karamin sashe na titin Legas zuwa Calabar.

Kungiyar ta bakin wakilinta, Mr Akingunola Omoniyi tace yaudara ce kawai ace an kaddamar da kaso 4 cikin 100 na aikin wanda gaba dayansa ne ake bukata.

Kungiyar tace kamata yayi a mayar da hankali wajan kammala aikin bawai wajan tallatashi ba.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta rabawa masu kananan sana'o'i tallafin Naira 250,000 dan karfafasu a Jihar Ondo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *