
Hukumar kundin Adana Ababen Tarihi ta Duniya, World Guinness Record sun baiwa ‘yar Najeriya, Ayomiposi Oluwadahunsi amsa game da aniyarta ta son yin lalata da maza 100 dan ta shiga kundin Tarihin amsa.
Sun ce mata basa ta’ammuli da ayyukan alfasha.
A baya dai tace zata aikata wannan abin Alfashanne a Ikorodu dake Legas nan da watan October.
Maganar tata dai ta jawo cece-kuce sosai inda Guinness World Records suka bayar da amsa.