Kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon ta sanar da kaiwa babban makamin da kasar Israela take ji dashi wajan tare makaman da ake aika mata me suna Iron Dome.
Hezbollah tace ta aikawa Iron Dome bamabamai ne wanda ya lalatashi da kuma kashe ko kuma raunata sojojin dake kula dashi.