Saturday, January 10
Shadow

Kungiyar ISWAP ta wallafa hotunan hare-haren da ta kai kan sansanin sojoji a jihar Borno

Kungiyar ISWAP data balle daga kungiyar B0k0 Hàràm ta wallafa hotunan harin da ta kai kan sansanin sojojin Najariya dake Damboa.

Kungiyar tace ta lalata motocin yakin sojin da kashe sojojin da dama.

An dai tabbatar da ganin gawarwakin sojoji 6 inda rahotanni suka bayyana cewa wasu sojojin sun bace ba’a san inda suke ba.

Karanta Wannan  Mai Martaba Sarkin Daura Ya Tunbuke Rawanin Wani Dagaci Bayan Kama Shi Da Laifin Yin Ĺàlàțà Da Wata Maťar Àurè Bayan Ya Yi Garkuwà Da ità

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *