
Kungiyar malaman Jami’a ta ASUU ta baiwa gwamnatin tarayya kwanaki 14 ta biya mata bukatun ta ko kuma ta tafi yuwji.
Shugaban kungiyar,Prof Christopher Piwuna ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.
Kungiyar ta ASUU tace muddin lokacin da suka bayar ya kare lallai Gwamnati zata gamu da yajin aikin.