Wednesday, October 14
Shadow

Dan Najeriya da aka turawa Dala dubu 135 cikin wallet dinsa ta Kyriptho, watau Kwatankwacin Naira Miliyan 200 bisa kuskure ya mayar wa da me kudin kayansa

Dan Najeriya, Sunusi Danjuma Ali da aka turawa Dala dubu 135 a wallet dinsa na Crypto watau kwatankwacin Naira Miliyan 200 bisa kuskure ya mayarwa da me kudin kudinsa.

An tura masa kudinne a Wallet dinsa ta Bitunix inda yana ganin hakan ya tuntubi wakilan kamfanin kuma suka tabbatar kuskurene aka yi wajan tura masa kudin.

Nan da nan aka warware.

Karanta Wannan  Hukumar babban birnin tarayya, Abuja ta kwacewa PDP filinta da babban Ofishinta na kasa dake Abuje ke gine

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *