Wednesday, January 15
Shadow

Kunun kara kiba

Ana hada kunun karin kiba dan sha a samun kiba musamman ga wadanda suke da rama wadda ta wuce kima.

Ga yanda ake hada Kunun kara kiba kamar haka:

Ana samun madarar waken suya kofi 1, sai a hadata da ruwan mangwaro da aka matse, sai a samu ayaba daya a saka a markada.

A sha sau daya a rana ko kuma gwargwadon yanda ake son yin kiba, cikin sati guda za’a ga mamaki.

Ana kuma iya hada Apple, Dabino, Kwakwa, Ayaba, Madara ta ruwa, madara ta gari, Abarba, citta.

A yi blending a rika sha akai-akai.

Karanta Wannan  Hanyoyin kara kiba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *