Friday, November 8
Shadow

Maganin kiba da duwawu

Karin girman duwawu abune da mata da yawa ke son samu amma ba kowace macece ke samun magani sahihi ba.

A wannan bayani zamu bayyana muku sahihan hanyoyi na kara girman duwawu da zaki ga mazaunanki sun yi bulbul.

Magani na farko shine ana samun hada Hulba da Man zaitun a rika sha sau 4 a rana, hakan yakan sa mace jikinta yayi bulbul ciki hadda duwawunta.

Ana samun Man Hulba da Castro Oil a hada a rika shafawa akan duwawun, insha Allah zaki ga jikinki ya kara girma sosai.

Hakanan ana son a rika cin wake, Dankalin Turawa, Fasuliyya da dai sauransu.

Karanta Wannan  Hanyoyin kara kiba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *