
Wani ba’amurke me suna Martin ya bayyana cewa, kwanaki 4 da suka gabata ya shiga addinin Musulunci.
Yace amma kuma an matsa masa a wajan aikinshi cewa sai ya bar addinin Musulunci.
Yace shi kuma ya zabi ya ci gaba da kasancewa a addinin Musulunci.
ya wallafa hakane a shafinsa na sada zumunta.