Friday, May 16
Shadow

Kwangila Kazantaccen Abu ce sam bai dace ace malami ya shiga harkar Kwangila ba a Najeriya>>Sheikh Maqari

Babban malamin addinin Islama Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa kwagila kazantaccen abu ce da bai dace ace an samu malami yana yin ta ba.

Ya bayyana hakane a wani faifan Bidiyon sa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Malam yace a baya yana tunanin Shubuhar da ke cikin kwangila wani kasone, saidai yace wani masanin harkar Kwangila ya sanar dashi cewa kaso 100 bisa 100 na kwangila haka take.

Yace yawanci ana bayar da itace a farashi sama dana kayan da za’a siya kuma dolene sai an baiwa wanda ya bayar da kwangilar kasonsa.

Yace to irin wannan ai bai kamata ace malami ya shiga wannan harka a.

Karanta Wannan  Da kyar muke samun na Abinci>>Inji Mazauna Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *