Friday, October 16
Shadow

Kwankwaso da Peter Obi sun yi taron siyasa a Kano

Rahotanni sun bayyana cewa, Kwankwaso da Peter Obi sun yi taron siyasa a Kano.

An gansu a gaban jama’a da yawa inda ake ta ihun Kwa Kwankwaso, Obi.

Wasu dai na ganin suna shirin hadewa ne su fito takara duk da yake cewa Kwankwaso yanzu bai koma ADC ba.

Karanta Wannan  Kin Rame da yawa: Anata cece-kuce akan sabbin hotunan Hadiza Gabon, ji ainahin dalilin da yasa ta rame

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *