
Ƙungiyoyin Arewa ciki har da ACF sun goyi bayan maganganun Kwankwaso, kan cewa Gwamnatin Tinubu na nuna wariya ga Arewa
Ƙungiyoyin Arewa sun mara wa Jagoran Kwankwasiyya, Rabi’u Musa Kwankwaso baya kan zarginsa cewa gwamnatin Bola Tinubu tana nuna wariya ga Arewa ta hanyar rabon ayyuka da albarkatu.
A cewar Kwankwaso, hakan na ƙara jawo talauci da rashin tsaro a yankin.
Me zaku ce?