Monday, December 16
Shadow

“Kylian Mbappe ya ce gasar Euro ta fi gasar cin kofin duniya wahala? Ya kuma ce kungiyoyin Kudancin Amurka ba sa fafata gasar da takai ta Turai, wajen darajar abin da suke bugawa

“Kylian Mbappe ya ce gasar Euro ta fi gasar cin kofin duniya wahala? Ya kuma ce kungiyoyin Kudancin Amurka ba sa fafata gasar da takai ta Turai, wajen darajar abin da suke bugawa.

Leo Messi “Kofin Euro yana da matukar muhimmanci, amma babu kasar Argentina, wadda ta taba zama zakarar duniya sau uku, da kasar Brazil mai rike da kofin duniya sau biyar, Uruguay, wadda ta taba zama zakara a duniya sau biyu. Gasar da ta zama mafi wuya.

“A gasar cin kofin duniya, kungiyoyin kasashen duniya wadanda suka fi kyau sune a cikin gasar, dukkanin zakarun duniya suna cikin gasar. Shi ya sa burin kowanne dan wasa shine son zama zakaran duniya.” (arevalo_martin)

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: A hukumance Real Madrid ta sanar da ɗaukar ɗan wasa Kylian Mbappe a matsayi na kyauta

● Fagen Wasanni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *