
Wani lauya me suna Johnmary JideObi ya shigar da karar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan neman kotu ta hanashi tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.
Ya shigar da karar ne ranar Litinin a babbar kotun tarayya dake Abuja.
Yace idan Goodluck Jonathan ya sake cin zabe zai yi shekaru fiye da 8 da doka ta yadda kowane shugaba yayi.
Dan hakane yake neman a hanashi tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.